Chapter 23
Aadilah Ajlal
Short Story
This is a fictional story based on my imagination.
Dedicated To Maimuna Abdallah❤️
23
~ * ~
Tundaga ranan kullum sai su Amah sunje hospital wajen Jalil Inbanda kuka babu abinda takeyi saboda ba karamin jin jiki yakeyi ba satinsa biyu Allah yayi masa rasuwa sosai sukaji mutuwan kuma tundaga ranan kullum Amah batada lafiya anyi maganin duniya amma jikinta yaki sauki.
Wata kawar Ummansu tace yakamata ayi mata na hausa don may be aljanu ke damunta.
Suna zuwa wajen mai magani bayan yayi abinda zaiyi mata nan ya tabbatar musu da cewa aljanu ne suka shiga jikinta akwai wani tsohon saurayinta wanda bata aura ba ganin hakan yasashi yimata turen aljanun cikin karamin lokaci ta warke tamkar bata taba wata rashin lafiya ba.
Bayan rasuwan Jalil da wata biyar rannan taje kasuwa ta hadu da wani shima dai sunanshi Jalil cikin karamin lokaci akayi komai suna zaune lafiya lo itada Jalil,, saidai haryau bata samu ciki ba tsawon shekara biyar da aurenta.ganin hakan ba karamin tada hankali tayi ba saboda tanada son yara sosai sunje asibiti an tabbatar musu da cewa lafiyalo suke lokacine baiyi ba.
Saida Amah tayi shekara goma sannan tasamu ciki zokuga murna wajensu sosai suke tattala cikin itada Jalil duk wasu kayan babies sun siyo sun ajiye cikin dare tafara nakuda nan fa suka tafi asibiti wanda ba karamin wahala tasha ba sannan ta aifo yaranta twins duka girls su kansu likitocin sunyi mamaki saboda cikinta bai cika girma ba...
Ranan suna aka sama yara suna Aadilah&Aiylah, Aadilah ta kalli Ammieh tace "lah Ammieh dama ni twins ce? Amma ya akayi koda wasa Amah bata taba fadamin ba."
Smile tayi tace "saboda ita kanta ta manta da ita shiyasa saboda abinda yafaru" gabadayansu atare sukace "menene yafaru kuma?"
Cigaba tayi da cewa:
"Bayan suna sosai yaran suke samun kulawa kowa da kowa yana sonsu bayan wata uku ran nan aka wayi gari babu Aiylah babu dalilinta nan fa hankulan masoya yatashi Amah kallo daya zakayi mata ka tabbatar tana cikin tsantsar damuwa da bakin ciki duk iyakan bincike anyi amma ba a gano Aiylah ba Bangaren Amah saida aka hada mata da rokon Allah cikin karamin lokaci ta manta tanada wata ya mai suna Aiylah tundaga ranan Aadilah kadai take gani a matsayin yarta saidai bincike ya nuna cewa Aiylah tana nan a raye saidai ba a san ainahin inda take ba."
Kallonsu Ajlal tayi tace "kuma ko yanzun dazakuje ku tambayeta haka zata ce muku Yarinyanta Daya Aadilah."
Aadilah ta taso cikin so da kauna da kulawa sosai Amah take kula da ita haka shima Abbanta ba karamin so yake yi mata ba duk wani abu indai tanaso tofa dole sai anyi mata sam batasan ta nemi abu tarasa ba, dariya tayi tace "nasan zakuce amma tayaya Abbanta ya kawota boarding school kuma bayan yasan bataso ko?" Kansu suka gyada alamun eh Ammieh tace "Kaddara ita tasa tazo nan saboda sam Abban Aadilah bashida burin yarinyansa tayi boarding school atakaice ma yagama shirin kaita America acan yakeson tayi karatunta gaba daya saidai a hanyansa ta dawowa daga wajen Aiki ya hadu da wata mata inda take shaida masa lalle lalle indai yanason rayuwansa kuma bayason rasa matarsa da yarsa tofah dole yakai Aadilah boarding idan kuma yaki rayuwansa tana cikin hadari......"
Bangaren Ajlal ma bansan ta ina kuma tayaya tasan maganan diary din ba ranan datazo min da maganan diary din hankalina ba karamin tashi yayi ba saboda nasama raina cewa wannan wata ce daban ba wancan Ajlal din ba...
"Kullum burinta bai wuce ta dauki diary din nan ba amma nafada mata cewa bazata iya tabashi ba soulmate dinta ne kadai zai iya.. Kwatsam saigashi kuma ta ganki tunda ta daura idonta akanki taji duk duniya babu wanda takeso saike...."
Tace to "kunji yanda komai yafaru yanzun dai kutashi ku tafi hostel saboda dare yayi." Aadilah tayi saurin cewa "Ammieh amma akwai ranan danaje library naga wata mata mai ban tsoro kuma.." Bata karasaba ba tace "wannan matar dakike gani ba kowa bace face wadda ta kulle diary din Ajlal saboda tayi alwashin muddin tana raye bazata taba barin Ajlal ta dauka diary din nan ba kuma tasan cewa kene kadai zaki iya taimaka mata shysa tayi yunkurin cutar dake amma nayi saurin zuwa wajen na ceto rayuwanki kiyi sani cewa itama ta mutu wannan dakike gani ruhin tane yake bibiyanki..."
~ * ~
Aadilah Ajlal shakuwansu takara yawa duk da yanzun basa wani samun zama saboda exam's sun matso sosai suke karatu bangare guda kuma Aadilah tagama yadda su Ajlal ba mutane bane ba amma sam batajin tsoron hakan saidai ta barma ranta yanzun kuma tagane cewa ita kadai ke ganin Ajlal shiyasa tadaina yin maganarta koda ace suna tare ynzun indai suna cikin mutane tofa basa magana saboda taga mutane sunfarayi mata kallon marar hankali...
Yau sungama exam's dinsu Aadilah taso Ajlal tabita gidansu amma hakan bazai yiwu ba tunda suma akwai inda zasuje itada Ammieh kuma tafiyan tanada muhimmanci bazai yiwu Ajlal taki zuwa ba.
Yau kwana biyu da yin hutun su sam Aadilah batajin dadi wata irin kewar Ajlal takeji phone dinta ta dauka clock ta duba 1:30am aranta tace nasan batayi bacci ba wajen message tashiga nan ta fara tura mata sako.
Aadilah: Hi babe miss you already...
Ajlal: I miss you too babe, you should sleep now..
Aadilah: I dont wanna sleep now,babe I'm bored...
Ajlal: What do you want..?
Aadilah: just wanna talk to you..
Ajlal: Okay wait babe..
Aadilah: Hon?
Ajlal: Will you marry me?
Aadilah: Of course darl haha.
Ajlal: Will you marry me?
Aadilah: Stop joking honey! I might believe on that.."pouting"
Ajlal: Who told you that I'm joking? Babe I want you to know that I'm ready to be with you! To be your forever, I want them to know that you're mine and i am yours,, I want to marry you please let me.
Aadilah: Darl you know how much I love you right? You know how madly I'm deeply in love with you! And hell yeahh I will marry you! don't even beg for my yes.
Ajlal: Yes I know! thanks babe, I love you. Aadilah close your eyes cause I want you too see the future I have planned for you and me.
Kiran Ajlal ne yashigo wayan bayan tayi pick up tace ta rufe eyes din ta ita kuma Ajlal tafara fada mata kalamai masu matukar sanyaya zuciyan masoya cikin kankanin lokaci bacci ya dauketa....
Thank you for reading my story
Don't forget to vote! don't be a ghost reader!
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top