Chapter 15

Aadilah Ajlal
Short Story

This is a fictional story based on my imagination.

Dedicated To Maimuna Abdallah🥀

15
~ * ~

AJLAL'S DIARY

5th February 1923

9:30am

Dear Diary

"One love,one heart,one destiny....You're my everything,and I will never leave you alone, no matter what happens no matter what the situation is I'll always be there for you."

~ * ~

Kallonta yake cikin tsana takowa yafarayi harya iso gabanta knife din hannunsa yadaga da nufin ya caka mata saidai cakk yaji hannunsa yatsaya duk iyakan kokarinsa yakasa motsa hannunsa.

Fairies ne suka fara shigowa dakin itama lokacin ta bayyana fuskanta dauke da murmishi take kallon Yasar itadai Aadilah cikin mamaki take kallonta ganin akan iska take tafiya daidai lokacin kafafunta suka dira a kasa.... kallon Yasar Merida tayi tace "ba karamin mamaki kabani ba Idan harka kashe Aadilah bazaka taba samun soyayyar Ajlal ba saboda Aadilah itane rayuwanta tayaya kake tunanin zata taba son wanda yarabata da farin cikinta? ina mai baka shawara daka janye wannan kudurin naka ka hakura da Ajlal kaje ka nemi wata domin bata lokacinka kakeyi a banza saboda Ajlal bazata taba sonka ba ina baka umarnin ka miko min Aadilah yanzun nan karka cutar da ita."

Wani kallon banza yayima Merida sannan yace "idan har duk duniya zasu taru babu wanda ya isa ya hanani kashe Aadilah ayau koda ace bazan samu soyayyar Ajlal ba idan na kashe Aadilah yanzun nan zuciyatah zatayi sanyi kuma ko babu komai narabata da abin datakeso...kinga kenan zata kare rayuwanta cikin kunci da bakin ciki..."

"lalle Yasar bantaba sanin cewa kai azzalumi bane ba sai yau ashe dama duk yanda kakeson Ajlal yaudara ne? Tunda gashi harkanason ganinta cikinta kunci da damuwa"...saurin katse ta yayi yace "har gobe inason Aljal kuma saboda tsananin son da nike mata shiyasa zan kashe wannan" ya nuna Aadilah saboda...itama saurin katse shi tayi tace "karya ne wannan ba so bane, ba kuma muddin ina raye bazan taba bari ka cutar da dayan suba"...wata irin dariya yafara sannan yace "nikuma zan kashe duk wanda yayi yunkurin hanani aiwatar da abinda nayi niya" yana gama fadar hakan yafara fadar wasu magic words take dakin yadauki girgiza nan suka aikama junansu mugayen abubuwa kowannensu yana amfani da magic don ganin yakare kansa....itakuma Aadilah tana gefe guda inda fairies suka zagayeta...

Merida kuwa rantane yabaci ganin yana kokarin bata mata lokaci wanda hakan ya fusata ta wani irin dark magic tafara amfani dashi wani irin bakin hayaki ne yafito nan ya daga Yasar sama acikin hayakin akwai wasu irin bulalai nan suka shiga zaneshi tun yana ihu harya daina motsi sannan iskar ta jefoshi waje gaba daya jikinsa ya kone....ga wani irin green din ruwa yana fita ta ko ina na jikinsa daidai lokacin Ajlal ta iso wajen da sauri takarasa wajen Aadilah itama tahowa tayi hugging din juna sukayi sannan Ajlal tace "why would they do this to you?"
Kuka Aadilah tafara can kasa kasa tace "saboda suna son rabani dake Ajlal wanene Yasar? Shine ya daukeni amma kuma a siffanki yazo! dahar nafara tunanin kene" hannunta Ajlal takamo tace "kinsan babu abinda nafi tsana kamar ganin kukanki" hawayen ta shiga goge mata "dont cry babe and I will never do anything to hurt you.....Nima bansan cewa shine ya daukekiba kuma indai saboda soyayya yayi hakan to yayi a banza domin bazan taba sonshi ba."

Hugging dinta Ajlal tayi sosai sannan takai bakinta daidai kunnenta tafara cewa
"Je te promet que je serai toujours la pour toi (I promise you that I'll always be there for you)."

"et peu importe ce dont tu as besoin, je serai toujours la pour toi (and whatever you need I will always be there for you)."

"Le plus important c'est que jamais je ne t' abandonnérai à nouveau...(the important thing is I'll never leave you again)."

"Personne d'autre ne peut t'eloigner de moi tu es à moi(no one else can take you away from me you are mine)."

"Kaulah segalanya bagiku dan aku tidak akan pernah meninggalkanmu sendirian apa pun yang terjadi, apa pun situasinya, aku akan selalu ada untukmu"

(Dont be confused🤣this is the new language I am learning😍Indonesian)
It means
"You're my everythingand I will never leave you alone, no matter what happen, no matter what the situation is, I'll always be there for you."

Janye jikinta tayi sannan taciro wata karamar kwalba cikinta wani irin blue din ruwane matsawa tayi kusa da Yasar wanda ke kwance cikin matsanancin hali her face was unreadable bude kwalba din tayi sannnan ta watsa masa ajikinsa nan yafara wata irin birgima take wasu irin ciwuka suka fara fito masa ajikinsa kuma duk inda ya sosa saidai aga tsutsa tafito gaba daya jikinsa yazama tsutsa ahaka ya mutu...

Juyowa tayi ta kalli Aadilah fuskanta dauke da farin ciki tace "yanzun bamuda sauran wata damuwa zamuyi rayuwanmu cikin kwanciyar hankali saboda".. Bata karasa ba taji andaureta dawasu irin igiyoyi masu girma hakama su Aadilah da Merida suma duk ansa musu igiyan..

tafiya akayi dasu can wajen baban Yasar tambayansu yafarayi "wanene a cikinsu yakashe Yasar" kafin Ajlal tace wani abu har Merida tayi saurin cewa Itane ta kashe shi kallonta Ajlal tayi tana girgiza mata kai kartayi haka saboda batada alhakin kisan Yasar matsowa Merida tayi dab da Ajlal tace "please believe me..kinga idan har kikace kene kika kashe Yasar shikenan rayuwanki tazo karshe karki manta kuma Aadilah zata shiga kunci da tashin hankalin rashinki sannan nayi alkwarin zanbaku kariya koda kuwa ace hakan yana nufin zan rasa rayuwatah Ajlal ku masoyane dayanku bazai iya rayuwa babu daya ba ni banida kowa ayanzun kinga koda ace na rasa raina bazan damu ba" Hugging dinta sukayi dukansu kuka sukeyi sosai sannan Ajlal tace "kidaina cewa bakida kowa Merida gani nida Aadilah munzama yan uwanki I believe in you"...bata karasa ba aka dauke Merida cikin wata kwalbar tsafi akasa ta aka fice da ita daga dakin.

Sannan Abban Yasar ya kalli Ajlal yace "nasan cewa ba itane ta kashe Yasar ba kene saboda haka nima dole ne nabaraki da abinda kikafi so."

Ganin yataso ya nufi wajen Aadilah yasa Ajlal matsawa da sauri tayi hugging dinta sosai itama haka Aadilah kankameta tayi sosai suke kuka Ajlal tana cewa "dont hurt her please!" amma sam babu ko alamun tausayi a idonsa tanaji tana gani aka rabata da Aadilah itama ficewa akayi da ita daga dakin yazamana cewa saura Ajlal kawai kuka take tamkar ranta zai fita.....

~ * ~

AMDAZ MODEL INTERNATIONAL SCHOOL

15th April 2015

9:00pm

~ * ~

Cigaba tayi da bude Diary din saidai ga mamakinta bataga komai ba sai blank harsaida ta bude duka shafukan amma bataga komai ba kuma daidai lokacin Ajlal tafara bude idanunta kokarin mikewa zaune takeyi amma takasa wani irin jiri takeji ga kanta dayayi mata nauyi a hankali tafara cewa "Aadilah! Aadilah!!" Cikin farin ciki Aadilah ta ajiye diary din sannan ta matsa kusa da Ajlal murmishi tayi tace "Hi" itama smile din tayi tace "Hi beautiful" hancinta taja tace "but you are the prettiest one's"....Murmishi kawai Ajlal tayi sannan ta mike zaune itakuma Aadilah tasa mata pillow ta bayanta ta jingina Tace "diary din fah kingama karantawa??" Kanta ta gyada tace "aa fah inata dubawa saidai babu inda aka sake rubutu bnsan meyasaba".... "To aisaitana raye sannan zata samu damar rubuta abinda yafaru!"... Gaba dayansu juyawa sukayi Ammieh ce tsaye tana kallonsu Ajlal ce ta mike tace "Ammieh banganeba? mekike shirin fada?" Takowa take harta matso kusa dasu hannun Ajlal takama ta zaunar da ita tace "kwarai kuwa Aadilah Ajlal basa raye, saidai ita Ajlal kasheta akayi itakuma Aadilah sanadin soyayya ta rasa tata rayuwan"...kallonta Ajlal tayi tace "Ammieh amma tayaya zata iya rasa ranta saboda soyayya??"

Murmishi Ammieh tayi tace "Ajlal bakisan dacin rabuwa da masoyi ba kiyi sani cewa a duniya babu wani abu wanda yafi soyayya karfi da hadari masoya da yawa sun rasa rayuwansu akan tafarkin soyayya.....duk rayuwan da babu masoyi dai dai take da zama cikin kurkuku daurin rai da rai."

Bari nafada muku abinda yafaru a wannan ranan....

Thank You For Reading My Story

Lots of love from
Khushi💘

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top