Chapter 11
Aadilah Ajlal
Short Story
This is a fictional story based on my imagination.
Dedicated To Maimuna Abdallah🥀♥️
~ * ~
Special gift to
TeamAadilah TeamAjlal.....You Guys Are Very Funny Wallahi Inajin Dadin Karawarku #AadilahAjlal Fan's Club2 😂😂
~ * ~
AJLAL'S DIARY
20th May 1921
4:00pm
Dear Diary
"If you want a long term relationship follow one simple rule "Never lie"
Kallon Ajlal yayi yaci gaba da cewa "kaf yan wajen babu wanda bai hanashi yin fada da Zankas ba amma yaki yadda shi a ganinsa wannan ita kadaice hanyar dazai nunawa Marah yana sonta kuma zai iya komai akanta koda kuwa ace rayuwarsa zai bada"...nan aka basu fili cikin abinda da baifi minti biyu ba Zankas yagama dashi saboda wani irin dark magic yayi amfani dashi daidai lokacin Marah ta iso wajen wata irin tsanarsa ce take kara ninkuwa a zuciyarta bayan ya kashe mata mahaifi gashi yanzun kuma yakashe masoyinta wanda takeda burin aura lalle babu abinda zai hanata kashe shi kuma saita samishi bakin cikin dayafi wanda ya sata ga mamakin kowa bata wani nuna alamun damuwa ba fuskanta fess ta isa wajen Zankas wani kallo take masa mai wahalan fassarawa,, ,hannun sa takama tafara magana cikin Muryanta mai dadin gaske,"lallai ka nunamin cewa kai jarumine kuma zaka iya komai akaina tunda naganka nima nakamu da tsananin kaunarka saidai nasan bazan sameka ba saboda ankusa aurena sai gashi kuma ka kasheshi dole na gode maka kuma bazan taba manta wannan kokarin nakaba".kallonta yake cikin mamaki sannan yafara kallon kwayar idonta yanason yagano wani abu amma sam batag bashi wannan damar ba shiyasa baiga komai ba sai sonshi da kaunarsa.
Kallon sauran aljanun yayi yace "to kunji dai da kunnenku tace zata aureni don haka a shirya komai gobe ne bikin"...kallonta yayi yace "amarya wani abu kikeson nabaki a matsayin sadakin ki?" cikin tsana take kallonsa amma saita kakaro murmishi tace "inason ka gina min kurkuku wanda babu kamarsa aduk fadin duniya kuma yazamana cewa nikadai ce zan iya shiga cikinsa...ina nufin mutum indai ba laifi ya aikataba tofa bazai iya shiga ba inason yakasance duk wanda ya shiga cikinsa bazai taba fitowa ba saidai mutuwa idan kayimin wannan ka gamamin komai..."
Baiyi tunanin komai ba nan take yasa aljanu suka fara aikin dayake aikine ba kamar na mutane ba kafin wayewar gari angamashi tsab kuma duk wasu sihirinsa dasu yayi amfani bai bar koda abinda zai kare kansaba idan wani abun ya taso gaba daya a lokacin babu abinda yafi muradi irin ya mallaki Marah saboda a lokacin duk fadin Island din nan babu mai kyanta ke harma cikin bil adam da wahala asamu mai kyawunta da kyawun surar ta.
Washegari aka daura aurensu duk da ba ayi wani shagali ba to ina za ayi shagali? Amarya dai kowa yasan batason auren nan tabbas akwai abinda take shiryawa wanda ita kadai tasani.Bayan ankaita gidanta itama dai duk cikin Island din nan take..Aranar komai ya faru...dama abinda takeso kenan saboda akwai wani sirri data gano a tattare da hakan kuma idan har bata ydda wani abu yafaru ba tabbas akwai balain dazai faru wanda babu wanda yasan ainahin menene shi wannan bala'in.
Bayan wasu months Marah tagane cewa tanada ciki sosai take farin ciki da hakan ko babu komi takusa cika burinta tabangaren Zankas kuwa bata taba nuna masa wani abu wanda zaisa ya zargeta,sosai take bashi kulawa ynzun haka ma duk sauran matanshi yarabu dasu yadawo Island din da zama,,,saidai fa yana taka aljanu yanda yaso...yadawo tamkar shine shugabansu..Cikin dare tafara labour nan ta haifo danta namiji sosai zankas ke murna daukansa yayi saidai yana daukansa yaji kamar ancire masa wani bangare na jikinsa take yafadi kasa bayan jikinsa yayi fari fat alamun babu jini, washegarin ranar aka farka akaga gawar Zankas kowa yayi mamaki saboda lafiyalo aka kwanta dashi dama abinda basu saniba dama Marah tagano cewa indai harta samu ciki dashi tofa wannan dan da a haifo shine ajalinsa yana daukarsa zai tsotse duk wani jini na jikinsa....
Tundaga nan zuri'arsu tafara yawa sunyi aure sun haifa akwai wata rana data taramu gaba daya tace tana rokon Alfarman kada mutaba cutar da bil adam sunada rauni kuma basa ganinmu yakamata mukeyi musu adalci ko babu komai tanason mijinta tunda iyakan zamansu dashi bai taba cutar da itaba...bil adam sunada kirki yanda baku tunani shiyasa nikeson kuyimin alkawarin bazaku taba cutar dasu ba nan kowa yadauka alkwarin bazai cutar dasu ba daga nan rai yayi halinsa...kuma tundaga lokacin iyakar zuri'arsu ne kadai ke iya shiga ko fita lafiyalo cikin wannan kurkukun...a yanzun haka mutum daya ce tarage kaf family dinsu sunanta Merida kuma bana tantama itane ta fitar dake daga wannan dakin....Kallonta Daadah yayi yace "kinsan meyasa nabaki wannan labarin?" Kanta ta gyada alamun aa yace "saboda alkawarin damuka dauka wata rana idan babu raina kema zaki bawa yayanki." Ajlal tace "Amma Daadah meyasa bakason tare na da Aadilah? Bayan kuma kace akwai kyakkyawar alaka tsakaninmu da bil adam??"
"Hmm Ajlal mutane sun sauya basuda amana kuma abinda ke tsakanin ku hakan yasabawa Al'adunmu da addininmu...kicire zancen wata bil adam aranki indai bakison kai kanki ga halaka" yana gama fadar hakan ya juya yafice.
~ * ~
Bangaren Aadilah kuwa gaba daya bata cikin walwala ita kanta tarasa dalilinta nayima Ajlal haka tasani cewa bazata iya rayuwa babu itaba amma dole tarabu da ita tunda ba mutum bace ba fitowa tayi tasamu Amah tace tayi hakuri akan duk abinda tayimata kuma ta yadda zata auri wanda takeson ta aura din rungumeta tayi tana sa mata albarka.
Yau tsawon 4weeks kenan dayin zancen kuma har anyi maganar aurensu da Sadiq yanzun ma Amah ce taketa shiri yau din akwai inda zataje kuma kwana biyu zatayi Aadilah sai bata rai take tana cewa ta tafi da ita dagowa tayi tace "Aadilah bawai kin tafiya nayi dake ba kinfi kowa sanin cewa dangin babanki basa sonki" turo baki tayi tace "Amah nasani amma haryau bnsan dalilinsu na tsana taba...menayi musu haka wanda har basa boye kiyayyarsu akaina??"
"Hmm rashin yadda da kaddara dakuma jahilci dake damunsu akwai lokacin damuka tafi kauye to sannan kina karama bakifi 7yrs ba a hanya mukayi hatsari bayan kowa yafita a motan sai Abbanki ya lura da bakya tare damu ashe kina can cikin motar bayan ya shiga sai kafarsa ta makale yakasa fitowa kawai saiya jefoki kuma atake motar takama da wuta shysa suka tsaneki suna cewa badan keba da tuni dan uwansu yana raye....karki damu Aadilah kwana biyu kadai zanyi nadawo duk da nasan ba lalle suzo bikin ba amma dai nafita hakkinsu a matsayinsu na dangin mahaifinki."
Karamar trolley din tadauka tasa mata a mota tanaji tana gani ta tafi tabarta..komawa cikin gidan tayi zuciynta babu dadi kullum saita sa ran ganin Ajlal amma shiru duk ta damu...tana zaune a parlour gidan duk taji yayimata girma tarasa inda zata ranta motsi taji a kitchen mikewa tayi saidai bataga kowa ba amma kuma an bude fridge gashi an dora ruwa akan gas tsaki tayi ta kashe sannan tarufe fridge din parlour tadawo nan taga ankunna TV ga abin popcorn nan duk an zubar take taji wani tsoro yana shigarta,,,Saurin kashe TV din tayi ta nufi stairs saidai kafin tabar parlourn wutan ya fara daukewa yana kawowa,sauri sauri tafara saidai tana zuwa tsakiyan parlourn wutan ya dauke gaba daya wayanta ta kunna torch saidai ga mamakinta wai batada charge alhalin full ne dazun tagana charging dinta....wasu kalar sautin dariya tafara ji da murya iri daban daban... bakinta yayi mata nauyi takasa addu'a jitayi an taba ta wata irin kara tasaki saikuma tafarajin alamun tafiya da sauri sauri ana nufo inda take..dif tadaina jin komai..bayan kamar 45seconds tafara jin wani irin sauti mai ban tsoro kuma inda take ake tahowa wani abu taji ya hau kan kafadarta cikin tsananin tsoro takai hannunta kan abin daya hau kanta...wata irin kara tasaki bayan tace "Ajlal help me please" jin wani abu gaba daya jikinsa gashi ne sai wasu irin farce masu tsini da girma nan ta fadi unconscious...
Gabantane yayi wata irin faduwa tabbas duk inda Aadilah take yanzun tana cikin matsala saidai kash bazata iya komai ba saboda hannunta gaba daya daure suke cikin wata irin sarka wasu magic words take fada take fararen fairies suka bayyana sarkan suka tsinke mata godiya tayi musu sanann tafice daga dakin,da speed dinsu na aljanu tayi amfani kafin cikar mintuna harta isa Fountain Estate din.
Kwance ta tarar da ita unconscious saurin daukar tayi ta kwantar da ita akan kujera ruwa ta dauko ta zuba mata amma batayi motsi ba...bakinta tasa anata tafara hura mata iska take tafara numfashi a hankali take bude eyes dinta fess ta saukesu akan beautiful face din Aljal mikewa tayi dasauri tayi hugging dinta saikuma ta fashe da kuka rarrashinta Ajlal tafara saikuma ta turo baki tace "shine kika tafi kika barni koh?" Hannunta tasa tadago face dinta tace "ba a son rainaba Aadilah kuma kene dakanki kikace natafi"... "uhm uhm to nima sai bayan kintafi naji ban kyauta ba ko babu komai kinfadamin gaskiyan ke wacece amma" ...saurin katseta tayi "ya isa haka kinji mu sweet AadLal."
Kara shigewa jikinta tayi nan tafara bata labarin abinda yafaru sai kuma ta dago tace "amma tayaya kikasan ina cikin matsala"....hannunta takama tace "You forgot? I only exist to you when you need me, Kawai ina zaune naji kin kira sunana shiyasa nazo daga yau bazan kara barin wani ya cutarmin dake ba..And I won't let anything bad happen to you... from now on I will protect you because you're my precious..."
Kallonta take cikin so da kauna rungume tayi tace "Ajlal I was so lonely without you..I just....I can't eat....I can't sleep.....please don't you ever leave me." bata bari ta karasa ba ta hade bakinsu wani irin hot kiss take mata.
Hannunta takai kan boob's din Ajlal tafara matsawa a hankalin...ganin haka basu ishetaba yasata cire mata rigar jikinta..tunda take bata taba gnin abu mai kyau ba kamar brst dintaba...cire bakinta tayi ta kwantar da ita bayanta ta cire mata kaya leaving her with a bra and underwear wuyanta tafara licking cikin salo da kwarewa... daidai kunnenta tace "can I touch you??" A kunyace Ajlal tace "I am all yours babe...but this is my first time." hannuntasa ta rufe mata baki shhh tace a hankali "don't worry I'll make it your first and definitely best..." Aadilah started to take off Ajlal's remaining clothes...yazama duk sun zama naked bakinta tasa tafara tsotsan nipples dinta dayan hannun kuma tana matsa matasu....
I am feeling shy.....😂😜🙈
CEO Herself 😉💋
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top