Chapter 1
Aadilah Ajlal
Short Story
This is a fictional story based on my imagination.
~ * ~
1
When two people are meant for each other no time is too long,no distance is too far, and no body can keep them apart.Destiny will always bring them together.
~ * ~
"Bansan meyasa ba kuma bansan dalilin dayasa mutane keyimin kallon marar hankaliba why can't they see you? meyasa saini kadai nike ganinki? Meyasa kikeson tarwatsa rayuwatah?shin laifine don na taimakeki? for how many times do I have to tell you? Stay away from me? I hate you! go" she shouted again and without a word she went away... Akasa ta zube cigaba tayi da kukanta....
My name's Aadilah Jalil Khalil And This Is My Story
6yrs Back
"Amah boarding school fah ina tunanin kinfi kowa sanin banson boarding banson boarding banson boarding school Amah" tafada da karfi,"hakuri zakiyi Abbanki yariga daya yanke hukunci" Aadilah mikewa tayi cikeda shagwaba ta matsa kusa da ita "Dan Allah Amah ki fahimtar dashi Wallahi banason boarding school ance da aljanu fah" kamo hannunta tayi tace "karki damu Aadilah babu wasu aljanu a boarding school nima ita nayi kawai duk karyan mutane ce, nasan idan kikaje zakiji dadin school din makarantar tanada kyau sosai gashi ma sabuwa ce kune first students" dan karamin bakinta ta turo tace "tom shikenan Amah" duk da kasan ranta batason school din "yawwa my sweet baby...."
After sungama dinner wajen Abbah taje sosai take kuka tana rokonshi akan karya kaita boarding school bataso ance da aljanu baice komiba harsaida tagama mai isanta sannan yace "Aadilah koda kuwa ace kukan jini zakiyi saikinje school din nan kajimin shashanci wayace miki da aljanu? Kimasawa ranki boarding kinyi kingama tashi kibani waje." mikewa tayi taci gaba da kukanta.
~ * ~
Yau ne ranan tafiyanta sosai take kuka itadai Amah gaba daya jikinta yayi sanyi sam itama batason wannan tafiyan tunda taga yanda Aadilah ke kuka rungumeta tayi tace tadaina kuka Insha Allah next week zatazo ganinta hawayen tagoge bayan ta shiga mota nan shikuma Abbah yashiga gaba driver yaja suka tafi.
~ * ~
AMDAZ MODEL INTERNATIONAL SCHOOL
Bayansun shiga angama mata komi Trolleys dinta aka shigar mata dasu hostel sai school bag inta saboda school din sunada ka'ida ba a zuwa da kayan provision iyaka irinsu madara dadai sauransu.. Kowani room mutane hudu ne aciki gado ne karami,sai bed sheets guda 4, blankets 4,sai pillows guda biyu sama da kasa kenan lol kunsan dai bed din yan boarding (bakin gado😂)
Washe gari Aadilah tana zaune a class ita kadai tayi shiru kaf yan class din kowa baisan kowa ba tunda duk new comers ne Biology teacher ne yashigo bayansun gabatar dakansu shima ya gabatar da kansa after yagama lesson Aadilah tace dan Allah idan babu damuwa tanason ya nuna mata library, sosai library din ya birgeta ganin books kala kala murmishi tasaki wanda rabon datayi irinsa tunda akace za a kawota boarding school Lalle Amah tayi gaskiya datace zanji dadin school din gashi daga kwana daya harna farajin dadinta.....
Wajen guda 10 ta debo,tafiya take amma sam hankalinta baya jikinta jitayi tayi karo da mutum gaba daya books din dake hannunta sun zube a kasa tsugunnawa tayi tafara tattarasu, daidai lokacin itama ta tsugunna tafara tayata kwashe books din atare suka mike tace "I'm sorry!" smile tayi mata tace "It's okay, kina kula sosai i don't want you to get hurt" tana gama fadar hakan ta juya..
Itakam Aadilah mamakine yacikata sai kara maimaita kalman take aranta I don't want you to get hurt! metake nufi kenan? Saurin kawar da zancen tayi
~ * ~
2:00am
Sam Aadilah takasa bacci duk sanda ta rufe idanunta her smile,her brown eyes kadai take gani tarasa dalilinta natunanin yarinyan dako sunanta bata saniba.Murmishi tayi tajanyo pillow ta rungume bayanta rufe jikinta da bargo ahaka bacci yadauketa.
Tundaga ranan Aadilah bata kara ganin yarinyan ba gashi dai basuda yawa a school din amma bata ganta ba duk wani waje datasan students suna zuwa saitaje.....gaba daya ta damu ita kanta har mamaki takeyi meyasa na damu da ita haka?.
Gaba dayansu suna dinning hall inda dokar makarantan ce babu mai shiga da abinci hostel,
I know she's here, i don't know how I just do...Aadilah feels her presence juyawa tayi dagaske ne itane din kuwa tana sanye da uniform white colour sai dan karamin hijab dark blue a hankali take tahowa harta matso inda take zubawa juna ido sukayi kamar yau suka fara ganin junansu a hankali tace "Tu me manque mon amour" kafin Aadilah tace wani abu harta rungumeta bakinta takai daidai kunnenta cikin sassanyar muryanta tace "J'ai besoin de ton aide ce toi seul qui peut m'aider..!"
Don't be a silent reader! Your comments and vote are highly appreciate😒🥀💞
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top